Soyayyen kifi
#kanostate, try this fish I'm sure you will enjoy it.
Steps
- 1
Dafarko ki wanke kifinki ki jajjaga tafarnuwa da ginger ki zuba akai kisa black pappe, sai kuma maggi da soy souce, da Dan gishiri, kibashi minti 30 kafin kiyi amfani dashi.
- 2
Bayan minti 30 ki daukosa, kisamu flour ki zuba mata red chilli da black pappe, salt,maggi ki juyasu sosai ta juyu,
- 3
Sannan kizo ki dauko kifin ki saka a flour ki jujjuyasa saiki kada kwai kisa kifin a ciki saiki sake maidawa cikin flour, sannan kisa mai a wuta idan yayi zafi ki dauko ki soya. Harsai yazama brown sannan ki kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Santy Coy
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Rainbow mango relish with crispy chips
Sarvat Hanif
-

Janice Dadivas
-

PorkRibs and Lotus Roots with Red fermented sauce
Janice Dadivas
-

ChefBenji
-

Bareeraawais22
-

Maddy Bellreng
-

Perfect Cranberry Sauce (Food Network Magazine)
Cluelesskitty
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Anu -

Reederh's Cuisine
-

Meenat Kitchen
-

Uzoma -

Tracey Maria
-

RUCHIKA
-

Chef Uwani.
-

Duenjang soup (seafood version) 大酱汤
Eat Whole 2 Thrive
-

Jacky Saiti
-

RUCHIKA






Comments