Tuwon shinkafa miyar kubewa shashshiya
Steps
- 1
A Kika shinkafa ta jiku sai a daura ruwa a tukunya a zubata su tafaso tare harta dahu tayi laushi sosai sai a duka a malmala asaka a kula.
- 2
A wanke nama a daura a wuta sai a saka albasa da magi su tafasa a zuba manja da attaruhu a soya sama Sama sai a tsaida ruwan miya Idan a naso za a iya saka Wake a ciki a zuba daddawa da citta su dahu sosai sai a saka magi da gishiri insun narke sai a kada miyar a saka kanwa kadan
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

rukayya habib
-

Zahal_treats
-

Nd Beau
-

Jeanne Sutton
-

rukayya habib
-

Kiran Vyas
-

Shinkafa da miyar yankakken kayan miya
rukayya habib
-

rukayya habib
-

Nd Beau
-

Gluten free Cinnamon Toast Crunch cereal
Ant Michael
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6702588









Comments