Special danwake (son of beans)

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
#lagosstate......... I love Dan wake wlh
Special danwake (son of beans)
#lagosstate......... I love Dan wake wlh
Steps
- 1
Ki zuba fulawar a kwano kisa kuka kadan ki jika kanwa saikisa ruwan kanwar ki kwaba fulawar sai yayi karki bari yayi gudaji
- 2
Ki tafasa ruwa saiki rika diba kwabin kina sakawa kanana har ki gama saiki barshi bude, domin idan kika rufe zaiyi kumfa, ya kashe miki wutar, kuma karkiyi nisa kina yi kina juyawa har yayi
- 3
Idan yayi saiki sauke ki wanke Ki tsane, idan zakici saikisa yaji da mai da maggi da kuma tumatir da albasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Egg White se Diet Cookies 🫓🫓🥚🥚
Kulsoom Bukhari
-

Zile huma
-

Aishwarya Kitchen A
-

Bhavnaben Adhiya
-

Yadnya Desai
-

Cafeishq
-

Darshana Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Ty Robillard
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Fruits + groundnut + boiled eggs
AustBrill Kitchen Affairs AbjMom32
-

Huwailat sabo -

Minakshi Singh
-

Huwailat sabo -

Philip Pantelides
-

ZellaB
-

AustBrill Kitchen Affairs AbjMom32
-

Aloo Pulao (Indian potato pilau)
Mulunga Alukwe
-

Gluten free Burger King onion rings
Ant Michael
-

khayrees Tasty bites
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6712137






Comments