Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kayan cikin rago
  2. 10.Attaruhu
  3. 5.Tafarnuwa
  4. 4.Citta
  5. 3.Kanunfari
  6. 2.albasa me lawashi
  7. Seasoning
  8. Spices
  9. Pinchsalt
  10. 1,Daddawa
  11. 3 tblspoon

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki wanke kayan ciki ssei kitbtar duk dattin yafita saiki data da gishiri idan yadauko nuna kisauke rubar da wnn ruwan ki soya kayan miyrki da seasoning da tafarnuwu dasu citta kisa daddawa spices xuba ruwa kadan yadda romon xaiyi kauri saiki juye namanki ki rufe xuba albasa me lawashi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ibraheem Na,abba
Mrs Ibraheem Na,abba @cook_14347316
on

Similar Recipes