Dan malele
🤣🤣🤣if you knw u knw kawai
Steps
- 1
Dafarko ki rege tsakin masararki da kyau yazama ba datti(if mai datti ne kenan)
- 2
Ki daura ruwa a tukunya yatafasa,bayan yatafasa ki zuba gishiri da ajino aciki,sai ki debo tsakin kina zubawa kina kadawa da whisker har sai yafara dan kauri haka,sai ki bari ki rufeshi ki yayi kmr sec 15 yana dahuwa,saiki kashe wutan
- 3
Kiyi serving a plate se ki zuba manja,ki zuba tumatir da albasa ki barbada yaji enuf😂😂sai ci
- 4
- 5
The more yaji the more dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Swaminathan.V
-

Swaminathan.V
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

nimisha jagad
-

The- Scrumptious Palace
-

Poonam Raheja
-

The- Scrumptious Palace
-

Zeenah Isa Gumel
-

Priyam Batra Mehta
-

Mathaga Martha
-

Zeenah Isa Gumel
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6815292

















Comments (9)