Steps
- 1
Ki gyara kifin ki ki wanke sannan ki soya shi sama-sama seki kwashe ki ajiye a gefe
- 2
Ki wanke kayan miyan ki jajjaga ki kwashe a tukunya ki dora akan wuta ki dan tafasa. Seki zuba man ja ki soya kayan miyan ki zuba ruwa ki tsaida sanwa. Idan ruwan ya fara tausa seki dauko gyararren waken ki, ki wanke ki zuba acikin tukunyan ki rufe ki barshi yaita dahuwa
- 3
Idan waken ya dan fara taushi seki zuba maggi da gishiri ki rufe ya cigaba da dahuwa. Idan ya kusa tsotsewa seki yanka albasa ki zuba ki dauko kifin da kika soya sama-sama ki saka ki barshi ya tsotse sannan ki sauke
- 4
Seki zuba a plate ki saka soyayyen plaintain ki ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

Baby Hasselbacks with Brown Butter
Grill-Master
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Amazingly Easy Cornbread Recipe
Meals With Junior
-

Upgrade that 20 cent pack of ramen!
Nikki Cagle
-

Ramlan Bahtiar -

Remmy Irke
-

Charu Aggarwal
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Mehak Sardana
-

easyfoodsmith
-

Simran Rohra
-

Bibhasini Patra
-

jyoti mittal
-

Anna Atieno Okoth
-

Priyal Mehta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6851348










Comments