Steps
- 1
A fere dankalin a yankashi into cube,a dora mai a pan a soyashi a tsaneshi a barshi a kwalanda
- 2
A samu tukunya a zuba kirjin kaza,asaka kayan kanshi,asa maggie,albasa a zuba ruwa bada yawa ba a dafashi.A sauke a kwashe naman a saka a turmi asaka albasa,attaruhu,tafarnuw,koran tattasai adaka,akwashe a zuba a roba
- 3
A samu roba a fasa kwai,azuba albasa,tumatur,black pepper,maggie,a kadashi
- 4
A dauko gwangwanin ko tandar waina a shapa butter,a zuba kwan kadan sai a saka soyayyan dankalin,sai a zuba naman kazan,sai a kuma zuba ruwan kwan,kar a ciccika saboda yana kumburowa
- 5
A saka a oven for 8mins
Similar Recipes
More Recipes
-

जिंजर आलमंड सूप (ginger almond soup recipe in Hindi)
Parul Manish Jain
-

Muhammad Jahanzaib
-

Radhavallabhi (Bengali Urad dal Stuffed Puri)
Amrita Chakroborty
-

Rachana Sagala
-

Ghasiyo - Traditional Gujarati Sweet Dish
Heena Jani
-

Aruna Thapar
-

Molly Player
-

Deepa Rupani
-

Seema Sharma
-

Crockpot Chicken Bacon Ranch sliders
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Balsamic Glazed Roasted Chicken Thighs
tamiller1954
-

Patricia Mcfarland
-

Bayou Creek Farmstead -

kris_13
-

mausekopf -

Neelu B.
-

Kavitha
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Afrah's kitchen
-

Kinjal -

Radha Hoizal -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Kim Govender
-

Yellow Rice with moringa and egg stew
Afrah's kitchen






Comments