Steps
- 1
A samu roba a zuba,flour,baking powder,salt,milk,sugar a jujjuyasu sai a zuba ruwa kadan bada yawa ba a hadashi,ya hade jikinsa sosai a rufe a barshi yayi kaman minti 15
- 2
A samu tukunya a zuba chicken breast,asa albasa asaka kayan kanshi da maggie,black pepper,.bayan ya dahu a kwashe a zuba shi a turmi asaka tafarnuwa,a dakashi akwashe
- 3
A samu pan a saka mai kadan asa albasa,attaruhu a zuba dakekken naman a soyashi sama sama asaka kayan kanshi,zuwa minti biyu a sauke
- 4
Sai a dauko dough din a fadadashi a fitar da shape a zuba naman a kasa
- 5
Sai a nannadeshi,a shafa butter a baking tray a,a jerashi a ciki a kada kwai a shafe jikinsa dashi,asaka a oven abarshi yayi minti20
Similar Recipes
More Recipes
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Pacman
-

Potato broccoli ham and cheese soup
Jarrod Milstead
-

Lemon and Herb Grilled Chicken
Cooking with Kimberly Wood
-

jenscookingdiary
-

skunkmonkey101
-

aysha Kaita -

Bint Ameen
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Indomie noodles with veggies and maringa(zogala)
Shamsiya Sani
-

santoshbangar
-

Anjali
-

Crispy cheese chicken fusion salami
Ak Sarwan Chef
-

Fruity Gujiya in Rich Milk Sauce
Chhaya Raghuvanshi
-

Sweet potatoes, plantain and scramble eggs
Phardeeler
-

Sushree Satapathy











Comments