Miyar kubewa

#northernsoupcontest
Wannan miyar akwai dadin ci sosae musamman da tuwan shinkafa.
I hope u guyz will luv to make it as I enjoy eating it and making it too
Miyar kubewa
#northernsoupcontest
Wannan miyar akwai dadin ci sosae musamman da tuwan shinkafa.
I hope u guyz will luv to make it as I enjoy eating it and making it too
Steps
- 1
Ki yanka kubewar ki zuba acikin blender,ki saka ruwan kanwa da ruwa kadan
- 2
Ki saka attaruhu kiyi blending and set aside
- 3
Nasamu tukunyata nasa nama,ice fish,Bandan kifi,da ruwan silale
- 4
Sai ki rufe tukunyar ya dan kara dahuwa for like 10minz more
- 5
Sai ki bude ki zuba maggi & spices
- 6
Sai ki saka daddawa
- 7
Sai na saka manya da onions,na rufe don ya kara nuna sosae
- 8
Sai ki dauko blended kubewarki ki zuba,ki dinga motsawa gradually har ya nuna,idan an zuba kubewa ba'a rufe tukunya idan anaso yayi yauki
- 9
Gashi ya nuna...so uhmmmm
- 10
So delicious, I alwayz love this soup in term of northern soups
- 11
So uhmmmmm
- 12
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Baked 🍞
-

Jade Milstead -

Air frier fried chicken strips
Trisha Noble
-

The Easiest Authentic Greek Oreo Ice Cream (without machine)
Thanos Tzanopoulos
-

The Best Easiest Authentic Greek Chocolate Pie with Cocoa !!
Thanos Tzanopoulos
-

Utiya Bello
-

Khady’s kitchen
-

Grace KINYA
-

Lamb pepper soup nd Irish with carrot
Utiya Bello
-

Fried peanuts#authors marathon
Navinder Kaur
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Chef Uwani.
-

FIRST LADY
-

My Chilli Beef & Basmati Rice. 💜
Maureen 😀
-

Margie Rugush



















Comments (3)