Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Coconut
  2. Milk
  3. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki samu kwakwarki ki cire bakin bayanta sai ki goga ta da abin goga kubewa

  2. 2

    Sai ki xuba ruwa dan a tukunya tare da kwakwarki

  3. 3

    Sai ki xuba sugar sai ki kawo madararki ta gari ki xuba ki juya ki barshi yayi kamar 3mint

  4. 4

    Sai ki sauke ki juye a bowl ki barshi ya dan sha iska sai kisa a fridge yayi sanyi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummie Kitchen
Ummie Kitchen @cook_14301852
on
Kaduna State
i love food ❤
Read more

Similar Recipes