Steps
- 1
Zaki daura ruwa akan tukunya idan yayi tausa sai ki dama semo dinki wanda kika tankade yayi dan ruwa ki zuba a ruwan zafin nan ki juya da muciya ki barshi ya taso
- 2
Bayan ya taso sai ki dauka wani garin ki tuka har yayi yanda kike so
- 3
Gyada zaki samu ki daka ta ki gyara ta sai ki aza nama a wuta ki dafa shi da maggi da kayan kamshi kada ki bari ya tsane ki debi ruwan ki kwana gyadar ki da shi
- 4
Sai ki samu mai ki daura a wuta kisa lawashi ki zuba sauran ruwan naman nan ki yanka tattasai kada ki yanka attarugu ki jifasa haka sai ki zuba gyadar ki a hankali kina juyawa har yayi iya kaurin da kike so ki wanke alaiyahu ki zuba ki barshi zuwa minti biyu ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Keto Special Occasion Breakfast Loaf
Bayou Creek Farmstead -

Jacqueline
-

Indonesian Yellow Chicken Soup (Soto Ayam)
purple_acied
-

Kayla Rogers
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Megline Adhiambo
-

Zainab Ahmad
-

Kanchan Sharma
-

Val Asirigwa
-

Neelu B.
-

Rabiaa ladan -

Maninder Kaur Bawa.
-

Chris Jacobs
-

Fatimah Abdullahi








Comments