Steps
- 1
Nayi mashing potato din a kwano
- 2
Sai na zuba scallion, maggi daya, salt pinch, da carrot kadan na juya su
- 3
Sai na daura pan akan wuta na zuba mai, albasa na barshi ya soyu, na saka garlic, thym, carrot, scallion da maggi sai na zuba minced meat din na barshi ya soyu komai ya kama Kansu sai na sauke
- 4
Sai dauko pan dina non stick, sai na zuba hadin mashed potato din nan acikin pan din
- 5
Sai na debo minced meat din shima na zuba akan mashed potato din
- 6
Sai nayi egg wash dinsa
- 7
Sai na sake zuba mashed potato din asaman minced meat din
- 8
Haka nayi tayi har duk suka kare wato mashed potato, sai minced meat, sai egg wash sai mashed potato, Dana gama baki daya sai nayi egg Washing dinsa nayi garnishing da scallion da grated carrots
- 9
Sai na saka a oven bayan nayi pre heating dinsa, nayi baking dinsa at a low heat
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Aruna Thapar
-

culinarycubit
-

Madhvi Srivastava
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Yamarita with oniontomatoe sauce and black tea
Rabiaa ladan -

Mulunga Alukwe
-

Hindus kitchen
-

james murage
-

Tahini apricot flapjacks - vegan
Alessandra
-

confidence kitchen
-

Mato's Favorite Dishes
-

christim Bites
-

Norwegian Garlic Thyme Chicken
skunkmonkey101

















Comments