Steps
- 1
Na samu bowl mai tsabta na zuba flour tare da baking powder, sugar da milk na juya, in a separate bowl na fasa eggs tare da flavour na juya sai na zuba wannan hadin fulawa din acikin bowl din egg sai na zuba oil din na juya na zuba ruwa but kada ruwan yayi yawa ana so yayi Dan kauri sai na barshi yayi resting for 10 mint har ya Dan fara bubbling
- 2
Shi kenan sai na samu ledar pure water mai tsabta na zuba nutella acikin sa na bula bakin ledar
- 3
Sai na dauko masa pan din na na daura kan wuta nasaka mai kamar zanyi masa sai na zuba pan cake batter din acikinsa sai na matsa nutella aciki
- 4
Sai na sake zuba batter din akai ya rufe nutella din
- 5
Shikenan sai na barshi for 5 mint sai najuya
- 6
Haka nayi tayi har na gama soyawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Ivy Seng
-

Nutan Shah
-

Amrita Chakroborty
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Ankita Kapil Varshney
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Mulunga Alukwe
-

Hindus kitchen
-

james murage
-

Tahini apricot flapjacks - vegan
Alessandra
-

Fateen
-

confidence kitchen
-

Mato's Favorite Dishes
-

christim Bites
-

Norwegian Garlic Thyme Chicken
skunkmonkey101
-

skunkmonkey101










Comments (5)