Fried sweet potatoes with onion sauce

Steps
- 1
Da farko nayi Fere dankalina na yankashi Dogo Dogo na wanke na sanya salt a cikinshi
- 2
Sai na daura veg.oil dina a wuta na sanya yar Onion kadan na soya man bayan ya soyu na saka dankali na na Fara suya,bayan ya soyu sai na kwashe
- 3
For The sauce,Na wanke onions dina na yanka su a tsaye sai na ajje su a gefe,sai na yanka tomatoes dina kanana(dice) dashi da green pepper
- 4
Bayan nan sai na sanya Mai kadan a frying pan Dina sai na zuba onions Dina na da Dan garlic da ginger su fara soyowa daga nan sai na zuba taragu na barshi for like 5mins,
- 5
Idan ya fara soyowa sai na dauko seasonings dina dasu curry na zuba na barshi 4 like 2mins
- 6
Sai na dauko tomatoes dina na zanya da green pepper shike nan sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Boca de Fogo
-

Jarrod Milstead
-

Tara S.
-

Trisha Noble
-

Asthmeen
-

Husseina Nazir
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Jarrod Milstead
-

Lally_Deli_Cooks
-

christim Bites
-

ninaskitchenfoodie -

Aisha Sharfadi
-

Jarrod Milstead
-

Husseina Nazir
-

Hauwa Ijapari Yarai



Comments