Shinkafa,da miyar ganye
Steps
- 1
Da farko zaki zuba shinkafar ki da gishiri ki dorata intayi rabun dahuwa saiki tace ta ki wanke sitatin ta saki mayadda da ita tukunya kisa ruwa kadan ki rufe ta da laida ko buhu saboda ta yi laushi kuma karta jabe
- 2
Da farko zaki jajjaga attaruhu ki saiki zuba manja da man kulu kadan saiki zuba attaruhun ki inya soyu sama,sama saiki,tsaida ruwa kadan ki rufe bayan ya dan dahu saiki zuba kayan kamshi da su maggi ki saka alayyahunki da albasa baya minti biyu saiki dakko kifinki wanda kika tafasa da maggi da kayan kamshi ki rufe in ruwan ta ya tsotse saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

khadijah -

Nisha Sharma -

Susie Loeffler
-

Simran jha -

Amazing Lady ( Grace)
-

amanpreet kaur
-

Rahul Singh -

Samir Agarwal -

Mrs.mujahid
-

Stuffed Mirchi Bajji || Andhra style Mirchi Bajji
Vasusvegkitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7125146













Comments