Cous cous da miyar yakuwa da alayyahu da gyada

Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya kisa man gyada kisa gishiri ki dora a wuta ki rufe.
- 2
Idan ya tafasa ki juye cous cous dinki kina gauraya wa a hankali sai ki rufe ki rage wuta ki bashi 5minutes sai ki kashe ki barshi a rufe.
- 3
Ki zuba mangyada a tukunya ki yanka albasa da yawa ki jajjaga kayan miya ki zuba kisa spices da seasonings ki soya
- 4
Idan ya soyu ki dama markadaddiyar gyadan da ruwa ki zuba ki rage wuta
- 5
Ki yanka yakuwa ki zuba ki basu 10minutes
- 6
Sai ki yanka alayyahu ma ki zuba 5minutes miyar ki tayi.
- 7
Sai kiyi serving
- 8
Zaki iyacin miyar da biski ma ko tuwon shinkafa ko semo ko alkama
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Alkaline - Blueberry Spelt Pancakes
eshivers
-

eshivers
-

eshivers
-

Eggless Traditional Christmas Fruit And Nut Cake
Jayanthy Asokan
-

Maureen 😀
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Dumamen tuwon shinkafa miyat danyen zogale
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Polly Basu
-

Barack Oizamsi Apologun (Abjmom56)
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Arrow root crisps# my creative arrowroot recipe contest#
Hellen Lynah Atitwa
-

Maureen 😀
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39











Comments