Kalalaba Ko wainar flour

Phardeeler @cook_14660821
Zaki iya yinshi da garin alabo,kuma ba lalai sai da man ja ba.
Kalalaba Ko wainar flour
Zaki iya yinshi da garin alabo,kuma ba lalai sai da man ja ba.
Steps
- 1
Da farko zaki dankade flour,ki aje gefe
- 2
Sai ki markada Kayan miyan ki
- 3
Sai ki kwaba flour da ruwa ki duba Kayan miya da sura Kayan hadin ki, da man ja kadan, ki kwaba shi sosai, kar yayi ruwa kuma kar yayi kauri sosai
- 4
Sai ki sa kaskon suyanki a kan wuta,in yayi zafi ki sa mai kadan kamar dai zaki soya kwai,sai kin zuba kullun flour ki,in ya soyu ki juya dayan gefen
- 5
Haka zaki tayi har ki gama da sauran kullun.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Natalie Truscello
-

Maizymay
-

skinnywantstoeat
-

CoolJewel
-

Hira Naz
-

Shampa Dey Nandy
-

Boiled rice and African nutmeg stew
Chef DOLAX
-

Hadiqa Mama'x Doll
-

Husnerh Abubakar
-

Aishatu Jami'u✨
-

skinnywantstoeat
-

Hira Naz
-

Hira Naz
-

Hira Naz
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7173451





Comments