Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Tuwo is my favorite dish ever,I so much like it😍
Tuwon shinkafa miyan alayyahu
Tuwo is my favorite dish ever,I so much like it😍
Steps
- 1
Da farko zaki yanka ganyen ki ki ajiye,ki markada tumatur naki, attarugu, albasa,ki yanka lawashinki duk ki ajiye ko wanne a gefe.
- 2
Sai ki dora tukunya ki a wuta ki zuba mai kadan sannan ki kawo tumatur da attarugunki ki zuba,sai kiyita soyawa.
- 3
Idan ya soyu sai ki kawo ruwa dan dai-dai ki zuba sannan ki kawo markadadden gyadanki ki dama da ruwa kadan sai ki zuba a tukunyan ki sannan ki sa duk kayan dandanonki da kayan kamshi da yankakken lawashinki sai ki rufe.
- 4
Idan yadan samu lokaci yana nuna sai ki kawo alayyahunki dakika wanke kika tsame sai ki zuba sannan ki gauraye ya hadu sannan ki da albasanki sai ki rufe yadan turara na Yan mintuna sannan ki sauke. Shikenan miyanki ta alayyahu ta kammala. Serve with tuwon shinkafa or any swallow. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

kkutz4u -

shimi
-

French Toast with Easy Blueberry Compote
Christina
-

Grill Prawn with Garlic Butter spicy sauce
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

shalimba
-

Gracious Kitchen
-

DM's idea
-

Emryson's Kitchen
-

Creamy brussel sprouts with bacon
lmlhaze7
-

Crock Pot Girl 🤡
-

skunkmonkey101
-

hidaya -

Chicken enchilada soup Instant pot IP
Aaron Anderson
-

Bmoorefood🧁










Comments