Steps
- 1
Dafarko ki fere doya ki yanka ta Girman da kkso ki wanke kisa mata ruwa yasha kanta kisa gishiri,da sugar kadan ki dafa
- 2
A bowl ki fasa kwai kisa da kakken citta da tafarnuwa kisa maggi da gishiri ki kada sosai
- 3
Idan doya ta dahu sai ki rage wuta ki dauko doyar kisa acikin ruwan Kwan ki juya sosai
- 4
Kisa mai a wuta Idan yayi xafi dai dai misali sai kisa tablespoon ki dauko doyar daga cikin ruwan kwai kisa mai
- 5
Ki dinga juyawa a hankali har yayi golden brown
Similar Recipes
More Recipes
-

Hetal Poonjani
-

Ifeoma Obianagha
-

Muniswari.G
-

Amrita Chakroborty
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Vilde!:)
-

Mridula Srivastava
-

🥧 Old-School 90s Chicken Pot Pie
🎀 Her Kitchen Diary 🎀
-

Aishwarya Kitchen A
-

Bill Duffy
-

Dark Double Chocolate Banana Muffins
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Ijeoma nwanyaethel -

reddy -

Mahi Arora -

Geeta Rani Sharma
-

Rekha Rathi
-

Ameenah Saidu
-

DrChandra Prakash Saini
-

schmittca
-

sangeeta soni -

Jahun's Delicacies
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7208676












Comments