Dambu shinkafa with veg.sauce

#Damburecipecontest# inason traditional food musamman dambu
Steps
- 1
Ga ingredients
- 2
Da farko zaki yi slicing onion sai ki yanka alayyaho da lawashi ki wanke kisa a colander
- 3
Sai ki slicing carrot,sauran kuma ki yanka ta tsaye sai ki wanke sannan ki wanke tarugu da tattasai ki graeting nasu ki ajiye a gefe
- 4
Zaki fere potato sai ki yanka kaman haka ki wanke kisa a tukunya da ruwa kadan ki dafa sai kisa a colander
- 5
Sai ki wanke meat ki yanka kanana kisa Maggie curry ki juya sai kisa oil a pan ki soya
- 6
Zaki sa ruwa a tukunya kisa murfin kwano sai ki wanke grinded rice kisa a buhu ki rufe kaman haka ki barshi yayi 2mins
- 7
In yayi sai kisa graeted kayan miya kisa lawashi, alayyaho da potato
- 8
Sai kisa slice onion,Maggie, curry,carrot da meat, sai ki juya sosai sannan ki mayar cikin buhun kisa akan wuta yayi 5min
- 9
Sai kisa oil a tukunya kisa onion inya soyu kisa groundnut aciki yayi brown kaman haka sai ki sauke yasha iska
- 10
Gashi dambu yayi sai ki juye a ruba kisa oil da kika soya da groundnut aciki ki juya sosai
- 11
For the sauce, zaki sa oil a pan kisa onion sai graeted kayan miya,Maggie da curry
- 12
Sai kisa carrot da cabbage ki juya su hade sai ki barshi yayi 1min
- 13
Zaki samu bowl sai kisa dambu aciki sai ki samu spoon ki rinka dannawa inya ciki ki dauko plate din da zaki sa ki kifa akai sai ki cire bowl din
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

Hetal Poonjani
-

Mital Solanki
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Nargis shaikh Shaukat
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Niki Freeman
-

Steven Minogue -

Ntiyiso Mkhabela Mlotsha
-

Minno's Cook
-

Zainab Gwanda
-

mumeena’s kitchen
-

Quick Savoury egg free pancake
peg5188
-

Courtneycruse
-

Steven Minogue -

Ayodele Ibrahim Eleha -

Fran Bartolić -

Aisha Ajiya












































Comments (2)