Tuwon semovita da miyan kuka

Eeman's Kitchen @cook_15317408
Tuwon semovita da miyan kuka
Steps
- 1
Za a dora ruwa a rulings idan ya tafasa ayi paste na garin semo din a talga bayan ya dahu sai a dansa sugar *kadan* (Dan ya sa shi danko sosai) sai a tuka bayan ya dahu sai a kwashe
- 2
Za a soya jajjagaggun tarugu tattasai da albasa a manja sai a sa ruwa a zuba nama asa kayan yaji,daddawa(zasu kashe karfin Nama)maggie da gishiri sai a rufe ya dahu
- 3
Sannan sai a kada da garin kuka a zuba man shanu a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Soybean Pulao/ Soybean Tehri (For Protein Packed Lunch)
Navnita Jaiswal
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

pinal Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Easy Muffin Pan Poached Eggs GF
Dan Flynn
-

Geeta Godhiwala
-

Prachi Nangru
-

Rice flatbread (chawal ki roti)
Reema Lalit Bajaj
-

Strawberry fruit cream in biscuit tart
Mukti Sahay
-

Rashika Arora
-

Inish Issac
-

Bethica Das
-

saroj -

Inish Issac
-

Eeman's Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7241296












Comments