Steps
- 1
Zaki dafa qodarki ko nama ki ajiye a gefe saiki yanka carrot naki da green beans naki da albasa
- 2
Saiki saka mai a wuta kisaka garlic da albasa ki soyasu sama sama, saiki saka yankaken carrot naki da peas dakuma green beans naki da yan kakken kodarki ko naman ki idan sun soyu saiki saka dagargazanjen kwanki akai
- 3
Saiki saka maggi da kayan kamshinki saiki juya ya hade jikinsa saiki saka shinkafar ki juya sosai saiki kara ruwa kadan ki rufe ki zuba yankaken koren tattasanki akai
- 4
Ki rage wuta ki jira ya shanye ruwa saki yuye a mazubi kiyi garnishing nasa da cucumber da carrot.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Baked garlic parmesan potato wedges
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Ravioli in a sausage, garlic, and wine sauce
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

My Grilling Spot
-

Bayou Cajun Mama
-

Abdull
-

Native spaghetti with palm oil
Mariya Balarabe Gambo -

Hajjutee
-

Abhinit Kaur Chawla -

Mrs adesanya -

Mariya Balarabe Gambo -

Mahi Arora -

Zahal_treats
-

Sonika Gupta -

Mamta L. Lalwani







Comments (8)