Fried rice with beef meat

Steps
- 1
Da farko zaki dora ruwa a tukunya ki dafa shinkafarki sama sama sai ki tace
- 2
Sai ki gyara carrot naki da peas ki wanke
- 3
Sai ki zuba su a tukunya kisa ruwa kadan sai kisa baking powder kadan ki barshi ya dan tafasa sai ki tsiyaye sa
- 4
Sai ki jajjaga attaruhunki da yar tafarnuwa ki aje a gefe
- 5
Sai ki tasa namanki da kayan kamshi ki yanka kananah ki aje a gefe
- 6
Sai kitanadi magginki da abunda zai kara girkinki dandano ki aje a gefe
- 7
Sai ki dakko tukunya ki kunna wuta ki saka manki a ciki yayi zafi sai ki kawo attaruhunki ki zuba ya dan soyu sai ki zuba namanki ki juya ki basa 2 mint
- 8
Sai ki kawo albasa ki dama kin yanta ki saka a ciki
- 9
Sai ki juya kisa curry da su maggi ki juya sosai ki basu 2 mint haka sai ki dauko carrot dinki da peas ki zuba ki juya sai ki dauko shinkafa ki kike zubawa a hankali kina juya har sai sun hadu sosai
- 10
Sai na yanka cabbage kananah na yanka cocumber kananah na goga carrot a kai na wanke su na tsane
- 11
Nan gashi ta sauka
- 12
Sai na mata ado da cabbage dina
Similar Recipes
More Recipes
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

sandra53
-

JazzyJonesy -

King-Crimson
-

Mexican Chicken and lime rice soup
Cori Gladden
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Mukta Shukla
-

Vaishali Singh
-

Preeti Verma
-

Rashi Jain
-

stella
-

Mandeep Karwasra
-

maya's_cuisine
-

Chocolate filled banana cupcakes
sheenu duggal



























Comments