Yam ball and pepper soup

nafeesa nuhu @cook_14693237
Steps
- 1
Da farko zaki feraye doyarki ki dora a wuta
- 2
Idan ya dahu sai ki sauke ki dan daddaka
- 3
Ki samu attaruhunki da kika jajjaga ki zuba akai da yankaken albasarki sai ki cakuda ki sa maggi da Dan curry
- 4
Sai ki mulmula ki dora mai a wuta
- 5
Ki samu kwanki ki k'ada da Dan gishiri sai ki ringa tsoma doyar a ciki kina soyawa har ki gama
- 6
Ki samu namanki ki wanke ki dora a wuta bayan yan mintuna ki kawo tafarnuwa da citta ki zuba
- 7
Ki samu taruhunki da albasa ki zuba akai dasu maggi da Dan gishiri ki rufe har yayi luguf sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Archana Agrawal
-

Corn 🌽 Capsicum 🫑 Cheesy Toast
Bina Anjaria
-

jenscookingdiary
-

Beefy Skillet Mac-Comfort Food
@chefcraig
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Neelu Basumatary -

Foodie Murtuz -

Sabina Tabassum
-

Shandré Goss-Ross
-

Neelu B.
-

Foodie Murtuz -

umikhadija
-

Nirmal Kaur
-

Vegetable fruit salad sandwich
Satya Jha
-

Savitha Ravi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7439843











Comments