Cool rice moringa sauce

Steps
- 1
Zaki tafasa shinkafarki tafasa daya sai ki sauke ki tsaneta sai ki zuba mai a tukunya ki zuba su vegetables dinki kifara juyawa saiki fasa Kwai akai ki juya har kwan yaso yu sai ki zuba ruwa kadan kijuya saikisa maggi da curry sai ki zuba shinkafar kijuya zaki ji tana kamshin su cadamon da cumin din ta da fusai ki sauke.
- 2
Moringa sauce. Zaki yanka albasarki ki goga carrot ki daura manki kizuba namanki kijuya sai ki sa ruwa ki zuba curry ya dafu sosai after ya dafu sai ki zuba carrot dinki da albasa da zogalenki kisa maggi da Kayan kamshin ki sai ki rufe.inyayi 5minute sai ki suke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Veggie Kebab with Boiled Rice
Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Rory McGarry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Slow Cooker Mushroom Ranch Pork Chops
StephieCanCook
-

My Grilling Spot
-

Yu-Art Kichijoji
-

Divya Konduri
-

Jess Hawker Meadley
-

Miyan taushe recipe by mumeena's Kitchen
mumeena’s kitchen
-

Chef gbemilola
-

Catherine Nduta -

Shilpa Wani
-

Nikita Singhal
-

Vina Upasani
-

Tomato potato kuttu fritters with fried potato
jyoti mittal
-

Kuldeep Kaur

Comments