#friedricerecipecontest

abubakaraishatu
abubakaraishatu @cook_13841005
Abuja

I am in love with fried rice and beef sauce

#friedricerecipecontest

I am in love with fried rice and beef sauce

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko dai na fara yin per boiling shinkafata da curry sai na juyeshi a mararaki ya tsane

  2. 2

    Saina yanka su carrot,green bean,albasa saina wankesu

  3. 3

    Na jajjaga attaruguna guda 3

  4. 4

    Saina fara zuba Mai a cikin pan dina yayi zafi saina sa attaruguna dasu carrot din dana yanka

  5. 5

    Daya fara soyuwa saina dauko su maggi na nasaka saina sauke shi

  6. 6

    Na juye shinkafana a roba saina dauko wannan hadin nawa na juyeshi a kai na gauraya

  7. 7

    Saina sa shinkafar tawa a pan na soyata sama sama na juye a kula na

  8. 8

    Sai hadin coslow kuma na gurje carrot dina na yanka cabbage kanana na wanke na tsane saina sa salad cream dina na gauraya

  9. 9

    Sauce kuma na soya kayan miyana kadan saina yanka carrot na zuba da yar peas dina na kawo soyayyen namana na zuba sai na sa su maggi da ruwa kadan na rufe

  10. 10

    Dana gama duka sai nayi yar decoration dina

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
abubakaraishatu
abubakaraishatu @cook_13841005
on
Abuja

Comments

Similar Recipes