Fluffy Vanilla pancake
Fluffy Vanilla pancake
Steps
- 1
Ki samu bowl ki fasa kwai,ki saka veg.oil kiyi whisking dinsu.ki zuba lukewarm water(ruwan dumi),sugar,madarar gari,baking powder,vanilla flavor kiyi whisking dinsu komai ya hade.
- 2
Saiki dauko flour ki zuba ki sake whisking komai ya hade.Ki rufe ki barshi for 10minutes.
- 3
After 10min,ki daura pan akan wuta ko non stick koba non stick ba,in non stick ne babu bakatar saka mai,in kuma ba non stick bane sai kinsa mai kadan,ki rage wutarki sosai ki barta a low temperature shi zaisa pancake din ya tashi
- 4
Saiki dauko ludayi ko wani abin,ki diba kullin ki zuba,kullin ya zamana yanada kauri saboda ya baki shape din da kikeso,in kika zuba kullin after sometimes zakiga yana tashi har zaizo ya fara yin bubbles(bulali) a sama,saiki juya dayan side din,bayan kin juya still zakiga yana tashi after sometime saiki sauke.Baa danneshi da a in juyawa saboda zai koma ya langwabe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Rose Coconut Ladoo - Fireless Quick Ladoo In 15 Minutes
Manisha Sampat
-

Bianca Mwale
-

Shobha Deshmukh
-

Pragati Hakim
-

Guruji Kitchen
-

Mridula Srivastava
-

Bianca Mwale
-

Fried Beef and Shrimp Rice on the Table
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Dave Vishakha
-

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

DashaS
-

Christina
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Butter ball cookies recipe by Khabs kitchen
Khabs kitchen
-

Iskan Detia Karina
-

Versha Maheswari
-

Nazneen Alamgir
-

Polly Basu
-

Chef Archana Dave







Comments