Sinasir with miyan taushe & Kunun aya
Steps
- 1
Da farko zaki jika white rice dinki overnight,sai akai a niko,amma kada a cika ruwa a markaden.
- 2
Ana kawo markaden na zuba yeast na rufe for 20 min,yana tashi saiki juya ki zuba sugar,baking powder sai salt kadan,saiki kuma juyawa ki barshi for 10min,
- 3
Saiki dora kaskon ki akan wuta ki zuba kullin in a low heat ki rufe da murfi,in yayi saiki cire ki zuba wani
- 4
MIYAN TAUSHE Kiwanke namanki ki dora a wuta da maggi da kayan qamshi, Albasa, inkin tabbatar yai laushi kisauke ki fere kabewa ki yanka, kiwanke kayan miyar kihada da kabewar ki dafasu insunyi laushi ki blending ko kidaka a turmi,saiki Dora mai a wuta ko fari ko ja ko mix saiki zuba kayan miyar ki akan man ki kawo dakakkiyar gyada inkinaso ki zuba kizuba namanki, kisa kayan qamshi seasoning intai kauri ki zuba ruwan sulalen inba,bu kisa ruwa iya yanda kikeson kaurin inta dahu kisaka ganye minti
- 5
Aya
Dabino
Kwakwa
Madarar gari
Ginger
Kananfari
Vanilla ko coconut and banana
YADDA AKE HADAWA
Dafarko zaki samu aya mai kyau sai ki jikata tunda safe ko kuma a kwara mata ruwan
Zafi abarta tayi 30min, sai a surfata a turmi.
Idan an surfa sai a wanketa tas asa ginger da kananfari da dibino amma sai an cire kwallayon an wanke, da kwakwa itama sai an fere bakin bayan sai ayanka kanana sai akai a markada ko a markada a bulanda. - 6
Idan an markada sai a tace a saka madara,sugar da flavor a gauraya,sai a saka a fridge ko a zuba kankara
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Green Banana Potato Patties
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pabi Chettri
-

Shobha Deshmukh
-

Shobha Rathod
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

DashaS
-

Christina
-

Asmau Maikaba -

Matoke with sidechic in green land
Grace KINYA
-

African star fruit(agwaluma) smothie
haleedawud -

Rupali Kolvekar
-

Priya Dey
-

Princy Mehta -

Rekha Unni
-

Amierah S-Man
-

Chessy Creamy baked noodles bowl
Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Subhashni Venkatesh







Comments