Chicken stock Fried rice
Best rice recipe ever. #friedricecontest
Steps
- 1
Na daura chicken a wuta with seasonings and spices and chopped onion
- 2
In ta dahu sai a tsame naman in a separate bowl
- 3
Sai na zuba rice din a cikin ruwan da na dafa kaza. Dama already nasa ruwan da zai isa na dafa rice din da seasonings
- 4
Ga Rice dina ta dahu
- 5
A wata tukunya daban, na dura mai a wuta, i add some sliced scallions, pinch of sugar and one cube seasonings
- 6
Bayan mai yayi zafi na zuba chopped carrot, scallion and green beans
- 7
Sai nake zuba shinkafan gradually ina stirring
- 8
Gatanan na gama stirring
- 9
Nan ina soya kaza ta
- 10
Bayan na gama soya kazar, na dura pan a wuta na saka mai, bayan yayi zafi na zuba grinded scotch bonnet and onion. Da suka soyu sai na saka nama nai stirring truly.
- 11
Done
- 12
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

Kanchkola diye Ilish Kofta / Raw Banana & Ilish Kofta
Madhumita Bishnu
-

Amazing Foodies
-

Surekha Dongargaonkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Sonya Bankester
-

🍑Peach 🍑, Saffron & Cardamom Shrikhand Fro Yo (No Cook Recipe) (Vrat Special)
Bina Samir Telivala
-

👑 Brian's original balkan-Albanian pumpkin cake
Balkan cooking
-

Chef Weird Beard
-

OOOO!! #bestcombinationeva! Soup ! 😋
Crock Pot Girl 🤡
-

Donna Penna -

Niki
-

Strawberry-Beetroot-Banana Smoothie Bowl
Sanjita Kour -

sheenu duggal
-

Kavita Kapoormehrotra.1 -

sheenu duggal
-

Niki
-

sheenu duggal
-

shweta -

Swapna -

Hauwa Dakata




















Comments