Cubed cooked beans wt assorted stew

Cubed cooked beans wt assorted stew
Steps
- 1
A tsafface wake a wanke a tafasa, bayan y tafasa asake wankewa sannan amayar dashi akan wuta a saka gishiri da ruwan da zai isa ya dahu sosai, kuma kada abarshi ya shanye ruwan baki daya, zaa saukar da dan ruwa kadan cikinshi.
- 2
Zaki wanke naman kayan ciki da kyau sannan a yanka, daidai size dinda akeso, a dafa su na sawon mintuna 30(idan na shanu ne, idan na rago ne minti ashirin zasuyi a wuta)zaa saka ginger, garlic, albasa, maggi da gishiri wajen dahuwar.
- 3
Zaa wanke kayan miya a gyara a nika, a soya hade da manja.
- 4
Bayan soya kayan miya zaa hada su tare da kayan cikin da aka dafa, a kara ruwa da sauran su maggi abar miyan ya dahu kamar na mintuna 15-20.
- 5
Ki wanke, fere tare da soya plantain, ki ajiye gefe.
- 6
Idan zaki hada plate, zaki nema roban da kike raayin shape dinsa ki dan shafa ma roban veg.oil kadan, sannan ki zuba waken ki aciki kina zubawa kina dannawa ahankali har ki cika roban, sannan ki saukan da shape din a plate a hankali ta yadda ba zaki rasa shape dinki ba.
Similar Recipes
More Recipes
-

cindybear
-

Bianca Mwale
-

Kulsoom Bukhari
-

Deepika Sonu
-

Spicy Mutton Masala or Aloo Gosht
Kumkum Chatterjee
-

Grace Kairu
-

nunzdy
-

Mad Cook
-

Chef Weird Beard
-

OOOO!! #bestcombinationeva! Soup ! 😋
Crock Pot Girl 🤡
-

Donna Penna -

Niki
-

Versha Maheswari
-

Maman Ammabua -

Basmati fried rice with shrimps
Àmieys Cuisine
-

ummusabeer
-

Hem Lata Srivastava
-

ummusabeer
-

ummy b mahmoud -

Elizabeth - Abujamom
-

Shifa Mehta
-

Jantullu'sbakery











Comments (2)