Gizzadodo recipe (gizzard + plantain)

Super yummy and I really luv gizzard.
Gizzadodo recipe (gizzard + plantain)
Super yummy and I really luv gizzard.
Steps
- 1
A wanke gizzard a ruwan gishiri tare da lemon juice ko vinegar. A wankeshi sosai kamar sau 3.bayan an wanke sai a tsane sai a zuba shi cikin tukunya a dan zuba ruwa sai a dafashi da dan gishiri da garlic da ginger a barshi Ya dahu sai a sauke.
- 2
A yanka plantain a soyata ta a ajje a gefe. Sai a yanka gizzard shima kamar gida uku sai a soyashi a ruwan mai sai a tsane a ajje a gefe.
- 3
Sai a dora sauce pan a wuta sai a zuba oil sai a zuba tomatoes da Scott bonnet a soyasu a zuba duk abun dana lissafa a sama sai a juya sosai. A barsu su soyu.
- 4
Sai zuba plantain din a juya sosai bayan 2 minutes sai a zuba gizzard din a juya sai a saka sweet pepper a barsu like 3 minutes sai a sauke. A ci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Crumbs & Chaos
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rory McGarry
-

Oven Roasted Dijon Chicken Breasts (150 calories)
Bill Landwehr -

Arica Hernandez
-

Ummeeh Zakeeyyah
-

Paneer and Pomogrenate Sandwiches
Kusum Sailaja
-

Rory McGarry
-

Manju Khurana
-

Tastes By Tatas.
-

Daxa Parmar
-

sapeena's cuisine
-

Bindiya Bhagnani
-

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Hadiza Muhammad







Comments