Danmalele na tsakin shinkafa

@Rahma Barde @cook_15125852
Danmalele na tsakin shinkafa
Steps
- 1
Zaki aza ruwa a tukunya idan ya tafasa sai ki wanke tsakinki ki zuba ciki ki motsa ki saka salt ki rufe bayan minti 7 ki bude ki duba kiji Idan yayi idan baiyi ba sai ki kara ruwa ki rufe
- 2
Idan yayi sai ki sauke ki zuba a plate koh tire ki barshi ya sha iska idan ya sha iska sai ki soya mai da albasa kar ki bari ya kone sai ki zuba akan dan malelen ki zaki iya yanka tumature da wata albasar ki zuba maggi iya yanda kike so kisa yaji sai ci😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Low Carb Chicken Avocado Cucumber Boats (Keto friendly)
StephieCanCook
-

Rory McGarry
-

Amala and fresh fish vegetable stew
lilian gold -

Shilpa Wani
-

Lisha Mukherjee
-

A Chef and A Mom
-

Tina matta
-

Mrs adesanya -

Muskan Chaurasia
-

Achieng Mmbwanga
-

Gauri Pawale
-

Cherry Batra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7594383








Comments