Steps
- 1
Farko dai ki wanke shinkafar ki sai ki tsaneta a kwando ta bushe.
- 2
Idan ta bushe sai ki Kai inji a barzo miki ita.
- 3
Idan an barzo sai ki samu tukunya ki zuba ruwa aciki,sai ki samu madambaci(abun yin dambu)ki like bakin da kuka ko gari saboda kar yasha iska.
- 4
Sai ki dauko shinkafarki da aka barza ki yayyafa mata ruwa ba sosai ba,sai ki zuba acikin abun dambunnan da kika like da tukunya ki daura akan murhu.
- 5
Daganan sai ki koma kan kayan miyanki ki gyarasu ki da jajjaga su,albasan ki kuma ki yanka ta da alayyahu,sannan kuma ki daka gyadar ki.
- 6
Bayan Nan ki bare maggin ki ko ki daka shi yazama gari da curry da thyme.
- 7
Sai ki duba shinkafarki ko tayi,idanma yayi zakiji yana kamshi.
- 8
Sai ki sauke ki juye a babban roba ki zuba duk kayan hadin ki aciki ki cakuda ya hade sosai.
- 9
Kina juyawa kina Dan yayyafa mishi ruwa sannan ki maida kan murhu.
- 10
Idan ya dahu nanma Zaki ji yana kamshi sai ki sauke ki soya man gyadar ki, ki zuba akai sai aci
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

zuzu_cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bmoorefood🧁
-

maDlamini
-

Shama Afreen
-

Tina matta
-

Shuchi Jain
-

Maryann -

Quinoa salad with chickpeas - no oil needed! 💥
Sameera Sood
-

Radhika Joshi
-

White rice with vegetables sauce
Chef Kiki
-

Tina matta








Comments