Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour
  1. Indomie
  2. Egg
  3. Seasonings
  4. Garlic
  5. G/oil
  6. Onions and pepper

Cooking Instructions

1hour
  1. 1

    Bayan nan sai fasa egg akan indomie din kiyi seasoning dinshi ki sanya Onion's and pepper dasu garlic sai ki motsa sosai

  2. 2

    Farko zaki daura indomie a wuta sai dafa ta haka babu komai ciki,bayan ya dahu sai ki tace ki sanya a bowl Mai maikyau

  3. 3

    Ki daura Mai a wuta idan yayi zafi sai ki saka spoon ko scoop kina diba kina zuba wa a Mai kamar kosai har ya soyu,serve hot

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Sharfadi
Aisha Sharfadi @cook_15386934
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes