Jallof din kus kus da soyayyiyar kaza me kayan miya

Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jallof din kus kus da soyayyiyar kaza me kayan miya
Steps
- 1
Da farko ki zuba mangyada a tukunya sai ki yanka albasa ki zuba ki saka jajjagen kayan miya kisa spices da seasonings ki soya sannan kisa ruwa dan daidai ki rufe,idan ya tafasa ki zuba cous cous dinki ki gauraya sai ki rufe ki kashe wutan ki barshi akan wutan a rufe.
- 2
Ki zuba mai a pan ki zuba kayan miya ki soya sannan kisa spices da seasonings kisa soyayyiyar kaza ki yanka albasa da cabbage da carrots ki soya na tsawon minti 5 zuwa 8.
- 3
Shikenan sai kiyi serving.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pilau and Pilipili ya Kukaanga
Cindy Juliet
-

Ifeoma Obianagha
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Chef Lucas
-

Chef Lucas
-

🍅 Ruby Crown Pav Bhaji Masala Rice | No Onion, No Garlic
Krishna Dholakia
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Gabriel Ivarsson
-

CookingWithCuda
-

eshivers
-

CookingWithCuda
-

erica.angleton
-

AK 👩🏻🍳
-

Shama Afreen
-

Ummu hamid
-

White and rice with coleslow and tigernut drink
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Osigwechidinma@yahoo.com -

Sanchita Das
-

Asthmeen
-

Trisha pramanik
-

Akara and assorted steamed vegetable
Bridget Abuh (Abuja Moms)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7710395









Comments