#garaugaraucontest#

Sabiererhmato @sabiramato
Insan shinkafa da wake saboda yanada saukin dafawa Sannan musamman waken yanada amfani a lpiance
#garaugaraucontest#
Insan shinkafa da wake saboda yanada saukin dafawa Sannan musamman waken yanada amfani a lpiance
Steps
- 1
Da farko xaa gyara asa ruwa atukunya se a xuwa waken acikin tukunya se a yanka albasa acikin waken saboda yyi laushi
- 2
Idan waken yyi laushi se asa awaken shinkafa a xuba idan ya dahu a kwashe
- 3
Idan mutum yanaso yana iyaci da Miya wasu kuma Mai da yaji sukeso
- 4
Se a yanka kabeji karas cucumber da kwai se aci
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Jigisha Modi
-

Rosemary, Herbal, Refreshing Masala Tea, Fresh Rosemary, for Good Health
Nargis shaikh Shaukat
-

Sampada Shrungarpure
-

Pawon Indo Bule
-

Mackenzie Landers
-

Slow Cooker cabbage, sausage, & potatoes
Sarah Grace Roark
-

Spicy Sausage and Tomato Quiche
Sempio's Simple & Savory💋
-

deepa
-

Divya Rohit Sukhija
-

GB cooks -

Reema Lalit Bajaj
-

Peace Odinaka -

aysha Kaita -

Vandana Hasija
-

Delicakes"n"more -

Polly Basu
-

ummusabeer
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7712852











Comments