Steps
- 1
Da zaki daura naman ki a wuta kisan albasa da kayan kan shi har da tafarnuwa da citta
- 2
In naman ya nuna ki aje a gefe sai ki gyara kifin ki nayi amfani da kifin nan da ake gasawa kwalla fishi in kin gyara ki aje shima sai ki saura mai a wuta kisa albasa da dasu tafarnuwa ki soya
- 3
In albasan ya fara soyuwa kisa jajjagen kayan miyan ki ki soya kisa kayan kanshi da maggi sai kisa kifin ki da nama kiyi ta soyawa ki ajiye ruwan naman a gefe sai ki nemi wani tukunya kisa mai da albasa kisa alaiyaho kiyi ta toyawa in ya soyu sai zuba a kayan miyan sai kisa koren tattase da lawashi kisan ruwan naman zaki iya kara kayan kanshi in baijiba sai ki juya miyan ki bashi minti biyar yanuwa sai ci zaki iya ci da rice, macaroni, kuskus ko tuwo ma 😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

CoolJewel
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Double Drunk Borracho Beans (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Shanda
-

shravani j
-

Abhinit Kaur Chawla -

Vaishnavi Ajai -

Parul Sharma
-

Maninder Kaur Bawa.
-

Falgooni Mangrola
-

Lyudmil Stoev
-

Ify -

Vera Aboi
-

Eashu Gagneja Ujjwal









Comments (2)