Soyayyar doya

Meenat Kitchen @meenat2325
Doya soyayyiya akwai dadi musamman idan tayi ramau#kanogoldenefron
Soyayyar doya
Doya soyayyiya akwai dadi musamman idan tayi ramau#kanogoldenefron
Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki fere doya ki yankata da falan falan, sanann kizo ki sa mata gishiri ki Dora mai a wuta idan yai zafi ki zuba doyar
- 2
Idan tayi karau karau ta soyu ki kwashe kisa miya ciki.
Similar Recipes
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7731377
Comments