Stunfy
The secret behind this recipe is garlic.
Steps
- 1
A hade minced chicken da egg yolk da Scott bonnet, cubes,salt garlic duk sauran kayan hadi banda egg whites da bread crumbs.
- 2
Sai a wanke skewers din sai a rabashi biyu su zama equal length.
- 3
Sai a debi naman da dan yawa a tafin hannu sai a dakko skewers kisa a tsaki sai ki lullubeshi a tsaya a curashi tsawon skewers din haka za'a maimaita har naman y kare.
- 4
Sai a kada egg whites sai a saka ciki sai a tsame sai cikin bread crumbs ki juya ko ina Ya kama sosai sai a saka cikin ruwan mai a soya a low heat yadda cikin zai nuna.
- 5
Sai a kwashe a cikin paper towels a tsane sai a ci za 'a iya serving da ketchup sauce ko ketchup din. Zakanajin kamshin garlic mai dadi idan kana ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

Wonton Chips / Wonton Crackers
Pinkblanket's Kitchen
-

Akshita
-

Maggie Conlon
-

Boneless turkey white and dark meat roast
Sarvat Hanif
-

Cindy Juliet
-

Traditional Moong-Urad daal pakode
Devesh Bharadwaj
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bakwan Sayur Renyah (Crunchy Indonesian Vegetables Fritters)
jenscookingdiary
-

Air Fryer Pita Margherita Pizza
Whizzle
-

sarah -

CoolJewel
-

Tanuja Keshkar -

MehAk SalmAn
-

Elteemahzcakesndmore
-

Maureen 😀
-

Miemie's Dishes (Yusrah)
-

Bilqees_Koko
-

Deezees Cakes&more
-

My Sweet Chilli Chicken Burger. 💖
Maureen 😀
-

Bhairvi Shah













Comments