Steps
- 1
Da farko na gyara wake na wankeshi na jika na tsawon minti talatin sai na dora a wuta ya tafasa har ya fara ffashewa sai na wanke shinakafa na zuba akai yayi tafasa biyu zuwq uku sai na sauke na zubda ruwan na kara wankewa da wani ruwa me kyau sai na maida ita tukunya na zuba gishiri da ruqa yadda zai dafa min ita.
- 2
Na gyara latas da karas na yanka nagyara tumatir, tattasai, da albasa suma na yankasu daban.
- 3
Na dora mangyada a wuta na yanka albasa aciki y soyu na na sauke. Shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Kipp Clark
-

Beena Radia
-

Chukauni (Nepali Yogurt Potato Salad / Raita)
Bethica Das
-

Coconut Curry Cabbage & Cauliflower Soup
Myles Levin
-

Bethica Das
-

Beena Radia
-

Bhavnaben Adhiya
-

pinal Patel
-

Monika Jain
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Tara S.
-

Tuwon Shinkafa With Dried Okro Soup
lusciouscenter_bysumy
-

Rabiaa ladan -

Haleema Waxeerie
-

Turkey Manhattans from Leftovers
Dan Flynn
-

Hafsatmudi -

The Sassy Sous
-

Neha Sharma
-

Sangeeta Mishra





Comments