Soyayyen dankalin turawa (chips) & onion sauce

Soyayyen dankalin turawa (chips) & onion sauce
Steps
- 1
Da farko zaki feraye dankalin turawar ki sannan ki wanke ta sosai sabida duk wani dattii ya fita sannan ki sa mangyadan ki a wuta idan yayi zafi sai ki zuba dankalin turawar ki
- 2
Kisa tukunyar ki a wuta sai ki zuba mánjan ki idan yayi zafi sai ki zuba albasarki idan ya soyu saiki zuba jajjagaggen kayan miyan ki ki sa gishiri idan ya dauko nuna sai ki suba maggin ki da kayan kamshi idan yayi sai ki zuba albasarki ki barshi ya yi kaman minti 1 ENJOY
- 3
Za a iya cinshi da HOT TEA
Similar Recipes
More Recipes
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Sudipa Gope
-

Soumini Bhattacherjee
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Jyoti rukhaya -

Rakhi Ghosh
-

Purvi Patel
-

rahu kumar -

Sushree Satapathy
-

Bint Ahmad
-

DrAnupama Johri
-

Mital Viramgama
-

Radhika Joshi
-

jiniya



Comments