Dan Malele
Steps
- 1
Farko zaki tsayda ruwan yan da ya kamata ki daura a wuta ya tafasa, sai ki wanke tsakin masara ki tabbatar ba dusa, sai ki zuba a cikin tafasasshen ruwan nan ki Dan sa gishiri kadan sai ki rufe ki Bar shi Ya nuna Ya kuma yi kauri amma kar ya cika kauri. Sai ki samu abu mai fadi kaman tray sai ki zuba ya dan sha iska.
- 2
Bayan nan sai ki zuba soyyayar majan da kayan lambu da yaji, Sai a sha dadi Lafiya... 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Homemade Chinese Vegetable Curry
Mad Cook
-

Kumkum Chatterjee
-

caroline muhoro
-

wingmaster835
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Spicy Italian Sausages with Grilled Vegetables
Xavier Seror
-

Tricolour Pulao Independence Day Special
Swati Ganguly Chatterjee
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Khady Dharuna
-

Rooha Abdullah
-

Sawati Sharma
-

Kavita Sharma
-

Yamini Sharma
-

Radha Rani
-

Sarah's cake&more
-

Goat offals pepper soup and white rice
Foodiescene/ Pat's Kitchen
-

Sita Sharma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7815058











Comments