Tumaric garau garau

Abincin bahaushe amma da cahanjin yanayi #garaugaraucontest
Tumaric garau garau
Abincin bahaushe amma da cahanjin yanayi #garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko ki gyara wakenki ki tsince ki dorasa a wuta ki zuba maggi dunkule domin yayi saurin dahuwa, idan waken yayi taushi wanke shinkafa ki zuba
- 2
Bayan mintuna 10-15 tace shinkafa ki sake maidata wuta domin ta karasa kisa garin kurkur (tumeric powder) domin chanja kalar abincin da kamshinsa Sannan kisa Dan gishiri ki rife ta karasa dahuwa
- 3
Wanke salad ki gayarasa ki yanka sanan kisa gishiri ki wankesu Ki tsanesa sannan ki wanke tumatur da albasa da cocumber(gurji) ki yankasu sannan ki Dora akan shinkafa da wakenki kisa yaji da mai saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

🤎🤍 Father's Day Two-Color Swirl Cookies 🤎🤍
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Shobha Deshmukh
-

Spiced Tea with Lemongrass and Black Pepper
Seema Sharma
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Meenat Kitchen
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Cheryl
-

Meenat Kitchen
-

Asak
-

Maman ikhram dodar -

Passi Vikshali
-

Eeman's Kitchen
-

MHTD (my home to dishes): something simple
Bmoorefood🧁
-

Check out this delicious recipe zobo drink
maryamaAbdullahiZakariya






Comments