Shinkafa da wake da miya

Wannan abincin bahaushe ne amma kowama zai iya cinsa dominated dadinsa #garaugaraucontest
Shinkafa da wake da miya
Wannan abincin bahaushe ne amma kowama zai iya cinsa dominated dadinsa #garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara wakenki sannan ki dorashi akan wuta kisa masa maggi dunkule domin yayi saurin dahuwa,
- 2
Bayan wasu mintuna ki duba waken idan yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba kibata mintuna 15 saiki tace kisake maidata Lisa Dan gishiri, bayan mintuna 15 zakiga ruwan ya tsotse ta dahu ki sauke.
- 3
Sannan ki gyara kayan miyarki tattasai,tumatur,attarugu da albasa ki wankesu tas sannan ki markada a blander,
- 4
Bayan kin markada ki zuba a tukunya kisa mai kick gaba da suya harta soyu kisa maggi da sauran kayan sa miya tai kamshi sannan ki sauke.
- 5
Ki dauko salad dinki ki yanka ki wanke ki tsanesa sannan ki yanka tumatur da albasa kisa salad cream aci da abincin da kika sauke. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fateme Persian Kitchen
-

Tahchin Tahdig (Persian Saffron Rice Crust)
Fateme Persian Kitchen
-

Karuveppilai Podi (Curry Leaves Powder)
Padmini Venkatesan
-

Morning Toast | Sausage Cheese Toast 🥪
AllDay Meal
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Instant Raw Turmeric and Green Chili Pickle
Mukti Sahay
-

pinal Patel
-

🥗 Fit Cuban Cold Salad (Low-Carb & High Protein)
Anniel Glez
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Dan Flynn
-

Emryson's Kitchen
-

Aleksandra Gondek
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Cheryl
-

Meenat Kitchen
-

Asak
-

Meenat Kitchen







Comments