Faten doya da ganyen gauta

Ganyen gauta yanada kyau ga lafiyar mutum, #kanogoldenefron
Faten doya da ganyen gauta
Ganyen gauta yanada kyau ga lafiyar mutum, #kanogoldenefron
Steps
- 1
Dafarko zaki fere doyarki ki wanke ta ki yanka ta kanana, kisa a gefe sannan ki gyara ganyen gautanki ki yanakasa ki wanke kisa a gefe,
- 2
Ki gyara kayan miyarki attarugu, tattasai da albasa ki wankesu Ki jajjaga, sannan ki Dora tukunya a wuta ki zuba manja da man kuli ki dauko jajjagen kayan miyarki ki zuba kiyita soyawa idan sun soyu ki tsaida ruwa ki jira ya tafasa.
- 3
Idan ya tafasa sa maggi da gishiri sannan ki tsame doyarki daga ruwa ki zuba, bayan mintuna 10 dauko ganyen gautarki ki zuba a kai yaita dahuwa idan doyarki ta dahu tosai ki barta da ruwa ruwa saboda faten doya da Dan room yafi dadi aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Swaminathan.V
-

Swaminathan.V
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Aleksandra Gondek
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Meenat Kitchen
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Cheryl
-

Asak
-

Meenat Kitchen
-

Maman ikhram dodar -

Passi Vikshali
-

Eeman's Kitchen





Comments (3)