Tuwon semo da miyan Zogale
Inason tuwo da dare gaskiya.. Yarana ma sunason Dan majority sunfison a musu tuwo da dare..sunason sosai
Tuwon semo da miyan Zogale
Inason tuwo da dare gaskiya.. Yarana ma sunason Dan majority sunfison a musu tuwo da dare..sunason sosai
Steps
- 1
Da farko na wanke tukunya...nazuba ruwa a ciki na da dan mangyada kadan na daura a wuta
- 2
Bayan yatafasa nanemo wani roba na zuba semo a ciki na dama da ruwa na zuba a cikin tafasheshen ruwa..nata gaurayawa har ya biyu..danbanason yyi gudaje
- 3
Narufe kadan Dan karyatafaso ya zube..bayan yafasa na dauko semo na tuka....iya taurin dabakeso narufe ya turara kadan na sake tukawa na zuba a flast..
- 4
For miyan gyadana...da farko nasamu tukunya na me kyau...na dauko Dana Riga na gyara(danye) Note koda busheshe anayi..na daura a wuta na tafasa zogalena..
- 5
Bayan yatafasa na tsameshi a basket na dauko tukunya nasa mai da albasa na soya...sai kayan miyana a gefe na Riga na gyara na markada.na tafasa nama da bandan kifina a gefe.saina zuba a cikin soyayyen maina nasoyasu banbari ya soyo sosai ba
- 6
Na zuba ruwa a ciki daidai ynda zaimin nabarshi yatafasa saina zuba zogalen yadanyi kadan saina dauko nikakken gyadana. Da spices dina da citta da duk wani kayan kanshin danake bukata na rufe...nabarshi ya nuna sosai yayi ligif. Saina sauke danaji yafara kamshi..shikenan sai ci.
- 7
A gefe kuma ga icrem dina shikenan aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Seun Tuyo
-

SASHA'S TASTY BITES ♥️💕
-

Adaoha Kay
-

SASHA'S TASTY BITES ♥️💕
-

Zakarias Emc
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Hanifa Yusuf
-

Butternut squash with Jalapeño.... on a stick
Shannon McDonagh
-

Payal Anand -

Hiroko Liston





Comments