Tuwon cous cous da miyar kubewa danya

Tuwon cous cous da miyar kubewa danya
Steps
- 1
Xaki xuba ruwa a tukunya saiki matsa butter a ciki kamar spoon daya saiki rufe tukunya ruwan ya tafasa, bayan ya tafasa saiki sa cous cous dinki Leda daya ki juya ki barshi ya dahu sosai harsai ya fashe yayi laushi sosai saiki tuka da semo ko flour, bayan kin tuka saiki barshi ya tirara saiki kwashe
- 2
Miyan xaki blending kayan miyanki saiki dora mai kisa albasa ya Dan soyu saiki sa kayan miyanki da nama dama kin tafasa ko baki tafasa ba xaki iya sawa haka bayan kin wanke, saiki tsaida ruwa kisa addawa
- 3
Ki sa Maggie saiki barshi ya dahu ruwan saiki sa goga kubewanki ki xuba kisa kanwa kadan saiki sa spices dinki saiki rufe miya ya dahu sai a sauke aci da kowane irin tuwo musamman ma na cous cous
Similar Recipes
More Recipes
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Shivani gori
-

Annike !:)
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Hema Wane
-

4 cheese zucchini lasagna (keto)
Natalie Truscello
-

jenscookingdiary
-

Bite Sized Baked Sausages with Peppers and Onions
Crock Pot Girl 🤡
-

cocinaconmigosalud.com
-

Fatima muh'd bello
-

Bethica Das
-

Mutter kulcha with green chutney
bhavna shukla
-

Schezwan Paneer & Veg Fried rice
Kirti Das
-

Mahi Venugopal
-

Pooja mehta
-

Mum ashraf's kitchen
-

Monika Sukhija
-

Mukti Sahay
-

karima's Kitchen








Comments (2)