Steps
- 1
Ki zuba yeast da 1/4tsp of sugar a cup kisa ruwa ki juya ki ajiye a side
- 2
Saiki tankade flour dinki ki zuba a bowl kisa salt,baking powder,sugar ki juya saiki juye ruwan yeast ki kwaba har saikinga ya kwabu saiki sa veg oil ki sake kwabawa
- 3
Ki kwaba da dan kauri kadan akeyinsa yafi na fanke kauri saiki buga sosai ki rufe kisa a rana ko a guri mai dumi ya tashi for 40min
- 4
Saiki shafa butter a gwangwani ki zuba kullun sannan ki jera a steamer kiyi steaming dinshi
- 5
Amma kisa buhu ko laida a saman sbd kar gumin murfin ya tabashi
- 6
Sannan idan kin sauke kisa paper a plate ki barshi yasha iska kafin ki juye a abunda zaki zuba
Similar Recipes
More Recipes
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Hetal Poonjani
-

Chef Weird Beard
-

Kartoffelpuffer / Potato pancake
Tra Cul
-

Toyohira Health Center, The City of Sapporo
-

Vanilla Cake (baking sheet size)
NAGEV 💓 Zabeth
-

Toyohira Health Center, The City of Sapporo
-

Ummu Fa'az
-

Naman Nangru
-

Garganelli with prawns, saffron and round courgette
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Fatima muh'd bello
-

Matthew Lay
-

Maureen 😀
-

Joyce Ng'ong'a
-

Fatima Bint Galadima
-

Vanshika Mulchandani
-

Mom Ashraf




Comments