Cous Cous da miyar jajjage
Steps
- 1
Da farko zaki daura ruwa a tukunya tsaftatace dan kadan, dai dai na dafa cous cous, sai ki yanka Karas da koren wake, sai ki wanke su harda Ki zuba acikin ruwan Sannan Ki zuba man girki kadan.
- 2
Idan suka tafaso, sai ki zuba cous cous din ki juya sai kisa wutar a qasa dan ya tuatara, sai ki sauke
- 3
Sai kuma miyar, zaki yanka ko ki jajjaga tumatur, tattasai, attarugu da albasa,sai ki daura mai a wuta dai dai na suyar miyar ki zuba citta ki Dan jujjuya sai ki saka kayan miya.
- 4
Sai ki dauko tafasashen naman ki saka ki zuba kayan kamshi da dandano, sai ki bari ya soyu shikenan.
- 5
Ki kawo faranti ki zuba cous cous da miya kici😆.
Similar Recipes
More Recipes
-

लोकी, तुरेई,बैंगन,...हेल्दी पिज्जा
Prachi Maheshwari
-

Shobha Deshmukh
-

Nutan Shah
-

Dheya -

Gorgonzola & Mushrooms Eggs with Spinach and Dates
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Conchiglie con Crema di Peperoni
Francesco
-

Sarvat Hanif
-

BitesWithReagan
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Sara Zaffar
-

Vimmi Bhatia
-

Fried rice with andouille sausage In Wok
Sly J Miles
-

Meenakshi Verma
-

Allison Candelora
-

Maitri Shah
-

Meenakshi Verma
-

Rohit Sukhija
-

Veggie omelette sandwich #ramadankitayari
Sharmin Zshan
-

Azuka epechi













Comments