Faten shinkafa
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara shinkafa ki bayar a barza miki, saiki daura ruwa a wuta yayi zafi saiki zuba shinkafar.
- 2
Ki yanka alayyahu, ki jajjaga kayan miya sannan ki gyara gyada itama ki daka.
- 3
Kisa kayan dandano da ka kanshi a cikin shinkafarki, sannan kisa mai, ki zuba kayan miya ki barshi y dahu sannan ki zuba alayyahu da albasa da kuma gyada, saiki barshi ya dahu, kina kara ruwa yanda bazaiyi kauri sosai ba har y gama dahuwa. Sai a sauke a barshi yayi sanyi aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Sudipa Gope
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Raven
-

Fred Beverly
-

Jesca Rose
-

Hira Naz
-

Dahi Barray Cookpad ramzan Aftar
Komal Ali
-

Nőöruląin Q. Păshå
-

Komal Ali
-

Nőöruląin Q. Păshå
-

Nőöruląin Q. Păshå
-

Kofta gravy #cookpadramadan #5weekchallange
Saima Sameer Ali
-

Komal Ali
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8714056












Comments